Aller au contenu principal

Muhammad Iqbal


Muhammad Iqbal


Sir Muhammad Iqbal (furucci|ˈɪkbɑːl; da larabci|محمدإقبل yarayu daga shekara ta 1877 zuwa shekara ta 21 April 1938), anfi saninsa ako'ina da Allama Iqbal, yakasance poet ne, philosopher kuma dan'siyasa, malamin jami'a, barrister kuma scholar ne. a zamanin sa a garin sa British Indiya, ana ganin shi ya janyo samun Pakistan Movement. Ana kiransa da "Spiritual Father na kasar Pakistan."Ana martaba shi na daya daga cikin mafi daukakan mutane a fannin Urdu literature, tare da yin ayyukan rubuce-rubuce acikin Urdu da Persiya.

Manazarta


Text submitted to CC-BY-SA license. Source: Muhammad Iqbal by Wikipedia (Historical)