Olamilekan Adegbite shi ne ministan ma'adinai da ƙarafa na Najeriya. Adegbite ya taɓa zama kwamishinan ayyuka da ababen more rayuwa a jihar Ogun a ƙarƙashin gwamnatin Ibikunle Amosun.
Owlapps.net - since 2012 - Les chouettes applications du hibou