Un Certain Matin ( English: ) ɗan gajeren fim ne na shekarar 1991 Burkinabé wanda Fanta Régina Nacro ya ba da Umarni kuma Les Films du Défi ya shirya shirin.Taurarin shirin sun haɗa da Abdoulaye Komboudri, Andromaque Nacro da Hyppolite Ouangrawa.
Shine fim ɗin almara na farko da wata mata ƴar Burkina Faso ta yi. An fara nuna fim ɗin a bikin Fim ɗin Carthage na 1992. Fim ɗin ya samu kyakykyawan sharhi kuma ya samu kyaututtuka da dama a bukukuwan fina-finai na duniya.
Owlapps.net - since 2012 - Les chouettes applications du hibou