Aller au contenu principal

Mariano Rajoy


Mariano Rajoy


Mariano Rajoy ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekara ta 1955 a Santiago de Compostela, Galisia, Hispania. Mariano Rajoy firaministan kasar Hispania ne daga watan Disamba shekarar 2011 (bayan José Luis Rodríguez Zapatero) zuwa watan Yuni shekarar 2018 (kafin Pedro Sánchez).


Text submitted to CC-BY-SA license. Source: Mariano Rajoy by Wikipedia (Historical)


Pedro Sánchez


Pedro Sánchez


Pedro Sánchez ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a ranar 29 ga watan febrairu shekara ta 1972 a Madrid, Hispania. Pedro Sánchez firaministan ƙasar Hispania ne daga watan Yuni shekarar 2018 (bayan Mariano Rajoy).


Text submitted to CC-BY-SA license. Source: Pedro Sánchez by Wikipedia (Historical)


José María Aznar


José María Aznar


José María Aznar ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekara ta 1953 a Madrid, Hispania. José María Aznar firaministan kasar Hispania ne daga watan Mayu shekarar 1996 zuwa watan Afrilu shekara ta 2004.


Text submitted to CC-BY-SA license. Source: José María Aznar by Wikipedia (Historical)


José Luis Rodríguez Zapatero


José Luis Rodríguez Zapatero


José Luis Rodríguez Zapatero ɗan siyasan Hispania ne. An haife shi a shekarar ta alif dubu daya da dari tara da hamsin da biyar 1955 a Valladolid, Hispania. José Luis Rodríguez Zapatero firaministan kasar Hispania ne daga watan Afrilu na shekarar ta dubu biyu da hudu 2004 zuwa watan Disamban dubu shekarar ta dubu biyu da goma sha’daya 2011.


Manazarta


Text submitted to CC-BY-SA license. Source: José Luis Rodríguez Zapatero by Wikipedia (Historical)


ghbass